Codedwap

Dadin Kowa EP 105

  • Uploaded on 25 Jan 2017

    Malam Kabiru ya angwance da Delu Chogal kishi kuma ya tashi, inda Malam Kabiru ke kokarin hanata yin bara.
    A gefe guda kuma, Malam Kabiru yaci alwashin gano barawon da yayi masa sata, inda ya bukaci a ja masa yasin mai fiffike.
    Zaman gidan Sister Iyabo ya gagari Stella inda ta nemi komawa gidan Olabode... Shin Olabode zai amince ya dawo da ita kuwa?

    Channel AREWA24

Codedwap

TAGS:

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . msu . images . ucz . Facebook